Advertising

Saurayin Da Zan Aure Yayiwa Mamana Wanka Ba Kaya A Jikinta Shin Ya Kamata Na Aureshi

Advertising

Wani Labari Da Ya Dauki Hankali A Wannan Satin Shine Ta Yadda Shafin Diaryofanorthernwomen Suka Wallafa Sakon Wata Mata Kamar Haka

Akwai saurayinda Wanda zan aura ,to
mun saba dashi sosai,hakama yasaba da kowa a gidanmu, yasaba da mamana sosai, sun shaku sosai, Dan har yazamamna Dan gida, to sai mahaifiyata ta kamu da rashin lafiya za ayi Mata aiki,aka kwantar damu a asibiti nice a wajenta Ina jinyarta, ninake kwana a gurinta,to ana gobe za ayi Mata aiki sai akace kar tasake cin abinci sukayi mata wata allura, sai Wani bacci Mai nauyi ya kamata, tana cikin baccin har tayi Kashi da fitsari akan Gado,toni kadai nakasa dagata ga duk Yan uwana sun tafi, Kuma dakin irin Amenity dinnan sai wannan saurayin nawa shi kadai, Kawai sai ya dagata yakaita banbdaki yashigar da ita kafin nakawo sabulu har ya cire mata kayanta duka, ya karbi sabulun Daga hannuna yayi mata wanka tasss Kuma wlh duk tsirara ni Kuma bazan iyaba ni kadai domin Bata hayyacinta, mukashafa mata turare muka wanke gadan muka dawo da ita muka kwantar.haka yaki tafiya ya kwana a dakin da asuba fari yace min Kinga yau za ayiwa mama aiki kar likitico su rainamu, yakamata mu Kara gyarata, su ganta tsaf Amma Wanan lokacin tana magana Amma dakyar take takawa haka ya Sako da ita Daga Gado ya kama kafadarta yakaita banki, ya sake cire mata kaya, sai nace ka barshi kaje waje zan mata,yace bazan iyaba nikadai haka inajin kunya muka yimata wankannan wlh duk tsirara muka fito da ita muka shiryata, to shine nake tunanin Anya ya HALLATA kuwa na aureshi.

Advertising

Dan Allah Kubani shawara inacikin’

To Allah Ya Kyauta Inde Muke So Kuma Masu Bibiyarmu Da Ku Turo Mana Da Sakon Shawara Ga Wannan Matar Mun Gode .

Share to

Check Also

Yadda Aka Sacewa Wani Balance Dinsa A Garin Bauchi State

Advertising Wallahi Wallahi Wallahi yanzu yanzu wannan abun ya faru a cikin garin Bauchi, wannan …